Press release
PDP ta tabbatar da Muhammad Mamman Nami a matsayin ɗan takarar gwamnan Jihar Neja
Bayan janyewar Arch. Abubakar Sulaiman, jam’iyyar PDP a Jihar Neja ta tabbatar da tsohon shugaban FIRS Muhammad Mamman Nami a matsayin ɗan takararta na zaɓen gwamna na 2027.